Hukumar kwastam ta kasar Sin ta sanar a yau din nan cewa, kayayyakin da kasar Sin ta shigo da su zuwa kasashen waje sun kai yuan triliyan 16.04 a farkon watanni 5 na bana, wanda ya karu da kashi 8.3 bisa dari a shekara.Kididdigar kwastam ta nuna cewa, a cikin watanni biyar na farkon shekarar bana, darajar shigo da kayayyaki daga kasar Sin ya kai triliyan 16.04...
Kara karantawa